A Yau Lahadi 10-12-2023 Marigayin Yake Cika Shekaru Tara (9) Da Rasuwa Amman Har Zuwa yanzu Tsohon Shahararren jarumin A masana’antar ta kannywood ba’a manta dashi ba Kamar wasu tsofaffin jarumai a masana’antar da suka shuɗe.
Wane fim ɗin marigayin kuka fi so, kuma da me kuka fi tunawa da shi tun bayan rasuwar sa kama zuwa yanzu.



0 Comments