Hakika Dukwanda Allah Yabawa Lafiya To Ya Bashi Dukkanin Komai Dalili Kuwa Dukkanin Abinda Dan’adam Zeyi To Wajibine Se Yanada Lafiya Da, Idan Kun Kalli Bidiyonnan Zaku Tausayawa Wannan Bawan Allah Kuma Zaku Gaskata Muhimmancin Lafiya Ga Rayuwar Dan’adam.


0 Comments