Tabbas masu iya magana nacewa Auren Wuri maganin Zinar wuri To Annan ma wasu Hotuna da suke yawo A Kafafen sada zumunta sun nuna yadda wani yaro yayi woff da yar shekara 12 shikuma yanada shekara 15 wannan abu yayi matukar bawa Al, umma da Dama mamaki 👇👇


0 Comments