Azahirin gaskiya Mafi yawancinn masu bibiyar Shirin labarina series talakawa neh Kuma koh a zahirin rayuwa babu Abinda yake cima talaka tuwo a kwarya sama da saurayi su dauki dogon lokaci suna soyayya da budurwa Amman Rana tsaka wani Mai kudi yazo ya rabasu.
sanadiyyar wannan jajircewa da Maryam tayi akan dole anata zabinta ta aura Yana nufin Mai yiwuwa wasu daga cikin Yan mata suyi koyi da ita Suma su Rika hakuri da kwadayin abin duniya suna koyi da Maryam wajen jajircewa da rikon Alkawarin soyayya.
mungode da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka wato gtophausanews.


0 Comments