Innalilahi wainnailahirrajiun anjima raban da ayi irin wannan mutuwa a garin Zaria
Wannan da kuke gani sunanshi Aliyu Yana garin zaria ne A kwarbai (madarkaci) mutum ne me son addini gashi kuma matashi baya fada da kowa .
Fatan mu Allah ya jikanshi yasa karshen wahalan kenan


0 Comments