wannan shine sojan daya jagoranci tawagar da suka Kashe bayin Allah Awajen mauludi
wannan shine sojan daya jagoranci tawagar sojojin dasuka jefawa bayin Allah Awajen mauludi Ajihar Kaduna amma saide rundunar sojin Najeriya tace hakan tafarune Abisa kuskure Akokarin su nabashi kariya
irin haka yadade yana faruwa Amma sai suce kuskure ne sau Tara Kenan Amma iya Arewa sojojin sukeyin kuskure…..


0 Comments