Innalillahi
Allah Yayiwa ‘Yar Sarkin Kano Rasuwa Hauwa Marigayi Ado Bayero
Ɗaya daga cikin yayan Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero,Hauwa Ado Bayero (Hauwalele)ta rasu.
Marigayiyar ta rasu a yau Talata kuma tuni akayi Jana’izarta kamar yadda Addinin Muslunci ya tanada, a fadar Sarkin Kano, da safiyar yau Talata.


0 Comments