Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Zababben Gwamnan Jahar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) Yana Musabaha Da Abokin Gwabzawarsa Na Jam’iyyar A.P.C Wato Nasir Yusuf Gawuna Hakan Yasa Mutane Suke Tofa Albarkacin Bakinsu Musamman Yadda Aka Hangesu Suna Fara’a.. Wane Fata Zakuyi Musu…? Mungode Da Ziyartarmu.
Adunga comment



0 Comments