Sanatocin 109 na Nijeriya sun ba da kyautar Albashinsu na watan Disamba ga iyalan da bam ya kashewa Iyayensu a ƙauyen Tudun Biri na karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.
Sanatocin sun sanar da hakan a ranar Lahadi, lokacin da suka kai ziyarar ta’aziyya da jajanta wa ga iyalai da gwamnatin jihar Kaduna
.


0 Comments