Tirkashi babban labari mawaki dauda kahutu rarara ya baiyanawa duniya cewa har injin buga kudi akace za’a bashi yabara baba buhari yace a’a
mawakin ya bayyana hakane a wata hira da gidan jaridar dcl hausa sukayi dashi suka wallafa bidiyon a shafunsu na youtube da facebook .
wannan labari yayi matukar daukar hankalin mutane ba kadanba harda dan jaridar da yayi hira da mawakin siyasar dauda kahutu rararara


0 Comments