Hukumar Dake Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta NDLEA Haɗin Gwiwa Da Hukumar Hisba Tayi wani samame gidan wasu mata masu zaman kansu inda tayi Nasarar Kama kimanin mata 20 masu safarar kwayoyi gami da sha.
Hukumar Tayi Wannan samame ne Bayanda tayi bincike ta fahimci wannan gida ba gidan matan aure bane gidan harkar Siyarda kwayoyi ne ta aika baɗala, nan take takai samame ta chafke wanda ake zargi Domin yanke musu hukunci.
Ƙarin Bayani Nanan Tafe©
Daga Yanzu Zamu Cigaba Da kawo muku wannan rahoton dama wasu sabbin labaran ku kasance damu domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Mungode.
Sai kunjimu


0 Comments