Nafi Son Miji Baƙi Ra’ayi Ne Na Wata Budurwa Wadda Ta Bayyana Rashin Son Auren Namiji Wanda Ya Kasance Fari ne sai wanda ya kasance Baƙi ne sosai a yadda ta bayyanawa duniya.
Koda Na Samu Miji Fari Wanda Zai Aureni Sai dai na aure shi bisa rashin wanda zai Aureni baƙi domin nafi san baƙin sosai a ra’ayina.
Mun gode


0 Comments